Sarkin Kano
Shugaba Tinubu, a ranar Juma'a, 9 ga watan Yuni ya samu ganawa da sarakuna da sauran shuwagabannin gargajiya a fadarsa da ke Abuja. Tinubu ya bayyana musu.
Mutane da yawa da su ka samu rauni a sakamakon fadowar gini yayin da suka je satar kaya, mutane su na bi duk inda aka ruguza gini domin su sata, an rasa rai.
Rushe-rushen da Gwamnatin Kano ta ke yi zai jawo ta shiga kotu. Kamfanin Lamash Property Limited ya shigar da kara, ya bukaci a biya sa N10bn saboda asara.
Babban jigo a jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi bai halarci bikin rantsar sabon Gwamna a Ribas ba kuma bai je na sabon shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu a Abuja ba
A yayin rantsar da sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir matakalar taron ya rushe jim kadan bayan an rantsar da shi, yayin da jama'a suka yi wa sarkin Kano ihu.
Za a ji labari Gobara ta tashi a gidan da Gwamnan Kano mai barin Gado, Abdullahi Umar Ganduje, zai tare bayan ya sauka daga mulki a ranar 29 ga watan Mayu 2023.
Sarkin Kano ya ba Bola Tinubu shawarar yadda za a kawo karshen rigimar addini, ya bayyana haka ne da yake magana da yawun Hakimin Nasarawa, Babba Dan-Agundi.
Kwamitin karbar mulkin Kano ya zargi Gwamna da yi wa iyalinsa gwanjon kayan gwamnati. ‘Yan NNPP sun ce a kan abin da bai kai N10m ba, aka yi gwanjon ma’aikata
Muhammadu Sanusi II ya ce dole gwamnati ta daina biyan kudin tallafin fetur, ya na da ra’ayin za a tsiyace muddin ba ta cire hannunta a kan lamarin mai ba.
Sarkin Kano
Samu kari