Sarkin Kano
Ikirarin cewa babbar kotun tarayya ta fi kowacce babbar kotun jiha karfin iko a wajen ba da umarni ba gaskiya ba ne. Lauya ya magantu kan rigimar masarautar Kano.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana wasu daga abubuwan da gwamna Abba Kabir Yusuf da mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro, Nuhu Ribado suka tattauna.
Yayin da sarautar Kano ke kasa tana dabo, Sarkin masarautar jihar na 16, Malam Muhammadu Sanusi II ya nada mai unguwar Mazugal, Hamisu Sani a karamar hukumar Dala.
Wanda ya assasa jam'iyyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya bukaci duka bangaroribln biyu a rikicin sarautar Kano da su yi taka tsan-tsan wurin bin doka.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi wata ganawa ta musamman da mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu a Abuja.
Duk da umarnin kotu kan tuge Muhammadu Sanusi II daga kujerar sarautar Kano, Hakimai da shugabannin addini na ci gaba da nuna goyon baya ga Sarkin.
Daya daga ‘ya’yan marigayi Ado Bayero, Zainab Ado Bayero, ta tunatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu nauyin da ya rataya a wuyansa cikin gaggawa.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Abdulsalam Aminu Gwarzo ya kai ziyara wurin Sarki Muhammadu Sanusi II a fadarsa duk da umarnin Babbar Kotun Tarayya.
Mambobi 12 na majalisar dokokin jihar Kano sun yi mubaya'a ga Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero yayin da suka kai masa ziyara a fadar Nasarawa jiya.
Sarkin Kano
Samu kari