Yan wasan Kannywood
Jarumin fina-finan Hausa, Adam A Zango ya koka kan yadda rayuwa ke gara shi a yanzu, inda ya sanar da cewa yana cikin wani mawuyacin hali kuma ba zai iya jurewa ba.
Wata babbar kotu mai zamanta a jihar Kano, ta haramtawa hukumar tace fina-finai ta jihar Kano daga dakatar da wasu kamfanoni guda uku na Kannywood.
Gwamnatin Kano ta mika ta'aziyyarta ga iyalan Saratu Gidado daaka fi sai da Daso. Ta rasu a cikin baccinta tana da shekaru 56 bayan ta kammala sahur
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar fitacciyar jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood, Saratu Gidado, wacce aka fi sani da Daso. Ta rasu a ranar Talata.
Hukumar tace fina-finai ta kafa kwamitin sa ido da tsaftace ayyukan gidan wasannin yayin bukukuwan sallah ƙara karama a faɗin jihar. Za a tabbatar da bin doka da oda
Babban mawakin duniyan ya rasa $600, 000 a sakamakon rashin nasarar Francis Ngannou a dambe. Anthony Joshua ya gwabje Francis Ngannou mai shekara 37.
Shahararren jarumin fina-finan yarbawa Quadri Oyebanji wanda aka fi sani da Sisi Quadri saboda kwaikwayon mata ya kwanta dama bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, karkashin Abba El-Mustapha ta kwace lasisin wasu kamfanoni biyu mallakin Aisha Tijjani wacce aka fi sani da Hajiya Amart.
Rahoto ya zo yanzu nan cewa Kotun Musulunci ta aike da Murja Kunya zuwa gidan gyaran hali saboda zargin koyar da karuwanci da kuma tayar da hankali.
Yan wasan Kannywood
Samu kari