Labaran NNPC
EFCC ta na zargin Patrick Akpobolokemi ya mallaki N700m wani fili yayin da yake rike da kujerar NIMASA, yanzu an amince a tsare filin kafin a kammala shari’a
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da rijiyar haƙar man fetur a jihar Nasarawa a Arewacin Najeriya. Gwamnatin tace rijiyar za ta kawo cigaba sosai a ƙasar nan..
Kungiyar nan ta PENGASSAN ta manyan ma’aikatan fetur da gas a Najeriya ta ce idan aka cigaba da tafiya a haka, kimanin N360 zuwa N400 za a saida litar fetur
Kamfanin man feturin Najeriya watau NNPC ya bayyana cewa yana da isasshen man feturin da zai isa Najeriya daga yanzu har zuwa bayan zaben shugaban kasa gwamnoni
Mr Mele Kyari, shugaban kamfanin tace man fetur na Najeriya, NNPC, ya sanar da cewa kamfanin zai fara hakar danyen man fetur a jihar Nasarawa a Maris na 2023.
‘Yan kwamitin da zai magance wahalar man fetur su ne Timipre Sylva, shugabannin hukumomin DSS, kwastam, EFCC da NSCDC da shugabannin ma’aikatar NMDPRA da NNPC.
An ji ‘Yan kasuwa sun nuna sabon farashin da litar man fetur zai koma a Najeriya, sun yi gargadi a kan gaggawan janye tallafin man fetur ba tare da an shirya ba
Shugaban kasa bai amince a kara ko sisi a farashin fetur ba, Gwamnatin tarayya ta bakin Karamin Ministan man fetur, ta ce babu maganar karin farashi a Najeriya
Labaro ya zo mana cewa a makon nan ne Gwamnatin tarayya ta sanar da ‘yan kasuwa cewa su kara kusan 9% a kan abin da suke saida fetur, takarda ta kai gare su.
Labaran NNPC
Samu kari