Matasan Najeriya
An kama wata mata mai shekara 40 da take ‘satar’ kanana yara. NAPTIP ta sashen Benin, ta ce sunan matar da aka kama Ikejimba Maryvianney kuma tana karyar Fasto ce.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi sabbin nade-nade a manyan hukumomi biyu a Najeriya da suka hada da hukumar SEC da Kuma NAICOM a yau Juma'a.
Wasu fusatattun fasinjoji sun yi ajalin wani jami'in hukumar Kwastam a jihar Katsina bayan ya harbi wani daga cikin fasinjojin a karamar hukumar Kaita da ke jihar.
Kamfanin karafa na Inner Galaxy da ke jihar Abia ya yi kira ga matasa musamman jihar Abia da su nemi aiki a kamfanin sakamakon karancin ma'aikata da yake fuskanta.
An shiga jimami bayan wasu 'yan mata guda biyu sun gamu da tsautsayin hatsarin jirgin ruwa a jihar Neja yayin kai ziyarar salla zuwa wurin 'yan uwa.
Mutane sun fantsama kan tituna domin nuna fushinsu kan zargin sojoji sun kashe ɗan adaidaita sahu da wasu mutum 3 a Gashua ranar Lahadin da ta gabata.
Yayin da 'yan Najeriya ke fama, ministan yada labarai, Mohammed Idris ya ce Shugaba Bola Tinubu na buƙatar hadin kai daga 'yan kasar domin inganta Najeriya.
Wani dan sanda ya shiga hannun 'yan uwansa bayan da ya yiwa farar hula barazana da bindiga kirar AK47 a jihar Edo. AN bayyana yadda za a yi dasi.
Shahararren dan jarida, Rotimi Sankore ya riga mu gidan gaskiya, Shugabar gidan rediyon, RadioNow 95.3FM, Kadaria Ahmed ta nuna alhini kan rasuwar dan jaridar.
Matasan Najeriya
Samu kari