Matasan Najeriya
An bayyana yadda wata mummunar gobara ta kashe dalibar jami'ar Yobe bayan da wuta ta kama a dakin kwanan dalibai, inda aka ga dalibar na bacci a daki.
Dan Najeriya ya shiga tarihi yayin da ya kammala digiri a UNICAL, inda ya samu kyautar kudi daga SUG a lokacin da ake bikin yaye dalibai a jami'ar da ke Kudanci.
Jarumin fina-finai a Najeriya, Debo Adebayo da aka fi sani da Mr Macaroni ya bayyana yadda ya yi watsi addinin Musulunci da Kiristanci bayan ya yi bincike.
An ayyana kasar Finland a matsayin mafi farin ciki a duniya, yayin da Najeriya ta gaza shiga jerin 20 ɗin farko na jadawalin kasashe masu farin ciki a 2024.
Shugaban Jami'ar Madonna, Rabaran Emmanuel Edeh ya bayyana cewa a makarantar ce kadai 'yan mata ke kammala karatu tare da budurcinsu saboda tarbiyar da suke bayarwa.
Wasu fusatattun matasa sun lakada wa wani da ake zargin barawon babur dukan tsiya har lahira a garin Magama-Gumau da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta wallafa jerin sunayen dakarun sojojin da wasu matada suka kashe a kauyen Okuama, karamar hukumar Ughelli a jihar Delta.
Wani faifan bidiyo ya nuna irin shaukin da wani matashi ya jefa mahaifiyarsa a ciki bayan da ya aika mata kudi a matsayin kyautar watan Ramadan..
Wani bidiyo ya nuna yadda wani dan Najeriya ya ba da himma, ya zage ya daga buhun shinkafa da bakinsa, ta hanyar amfani da hakoransa da Allah ya masa.
Matasan Najeriya
Samu kari