Matasan Najeriya
Wani dan Najeriya ya shajja'a jama da dama a kafar TikTok yayin da cikin alfahari ya nuna kudin da ya tara a asusu da suka kai N5,000,000 kamar wasa kamar gaske
Najeriya ta ciri tuta wajen adadin masu shan wi-wi a Najeriya. Binciken majalisar dinkin duniya ya nuna cewa yan Najeriya milyan goma da digo shida ke sha.
Wata matashiya 'yar Najeriya ta ba da mamaki yayin da ta bayyana kadan daga abin da take ji a ranta game da abokiyar zama a gidan aure musamman kan kishiya.
An shiga firgici yayin da aka gano gawar wata yarinya 'yar shekaru 16 a cikin durowa a dakin otal. Majiya ta ce an fara bincike don gano musabbabin mutuwarta.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya mutu ya dawo, ya ce ya kwanta rashin lafiya amma kuma ya ga alamar ya mutu kawai. Daga baya yace ya dawo duniya sarai.
Wani attajirin matashi dan Najeriya mai ji dan ruwan kudi ya baje koli hadaddiyar motarsa kirar Marcedes Benz sabuwa gal a jami’ar Unilag. Dalibai sun mato.
Yayin da a Najeriya muke siyan tsintsiya araha, turawa fa suna shan wahalan neman irin wannan tsintsiya. Akalla ana siyar da tsintsiya guda daya a farashin 11K.
Wani dan a mutun Buhari ya bayyana kadan daga irin kaunar da yake yiwa shugaban kasa, yace shi mai son Buhari na karshe, amma yunwa ta hana shi karatun Boko.
Wani bidiyon kai Kwalliya ya bar jama’a baki bude Bayan ganin yadda ta mayar da tsohuwa mai shekaru 53 zuwa budurwa danya sharaf ya bai wa dumbin mutane mamaki.
Matasan Najeriya
Samu kari