Matasan Najeriya
Wani dan Najeriya ya wallafa wani faifan bidiyo da ya yadu a kafar sada zumunta, inda aka gano Kungiyar Zawarawa suna bikin karbar sabbin mambobi a kungiyar.
Wata mahaifiya a Najeriya ta bayyana yadda wani malaminsu ya fatattake ta wajen aji ita da 'yarta saboda kuka da karamar ‘yarta ke yi da ya fusata malamin.
Gwamnatin Najeriya ta tarbi wasu 'yan Najeriya masu zuwa ci rani su 147 da aka maido daga jamhuriyar Nijar a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano
Wata budurwa 'yar kasar Namibia ta hargutsa kafar sada zumunta ta Facebook bayan ta yada dangareren gidanta, mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu a kai.
Budurwa aNajeriya ta fashe da kuka a wani faifan bidiyo da ya yadu inda korafin cewa kimanin makwanni 3 kenan babu wanda ya sayi kayan shagonta, ga arahan kaya.
An gano wata mata a wani faifan bidiyo na TikTok ta daure kafar danta saboda yadda yake damunta a shago ga barna, ta ce kullum sai ya yi kaca kaca da shagonta.
Wani matashi ya shiga halin ƙaƙanikayi, bayan ya yi asarar mauƙudan kuɗaɗen mahaifiyarsa, da ya sanya a cikin caca. Matashin ya ce yana neman taimako ya tuba.
Wani matashi mai amfani da sahar Tiktok ya dora bidyon shagalin da suka gudanar a yayin da mahaifinsu ya kira su domin ya raba musu gado tare da 'yan uwansa
Wata 'yar Najeriya ta ba da mamaki yayin da ta fasa taro ta hanyar sanya kaya irin na 'yan kasa a madadin na turawa a bikin nada sarki Charles na kasar Ingila.
Matasan Najeriya
Samu kari