Jami'o'in Najeriya
Gobara tayi barna a sashin jami'ar karatu daga gida na Nigeria, NOUN, a jami'ar tarayya, Dutse, jihar Jigawa. Abin ya faru ne a ranar Asabar 12 ga watan Nuwamba
Rahotanni sun bayyana cewa da safe aka tsinci gawarwakin wasu ɗalibai biyu a jami'ar Michael Okpara University of Agriculture dake, Umudike a jihar Abiya .
Kungiyar malaman jami'a ta ce sam ba ta da shirin sake komawa wani sabon yajin aiki a nan gaba kada. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan kammala wani dan zama.
An fara biyan kishiyar ASUU albashinsu, gwamnatin tarayya ba za ta biya ‘yan kungiyar ASUU ba saboda akwai dokar da tace babu albashi ga wanda bai yi aikinsa ba
Za a ji alamu na nuna Malaman jami’a da ke karkashin kungiyar ASUU za suyi zaman majalisar koli na NEC. Rabin albashin da aka biya ya shafi 'Yan ASUU da CONUA.
Hukumar gudanarwar jami'ar jihar Ribas ta haramtawa dalibai mata sanya dangalallen datari, sarkar kafa da sanya girar bogi da dai sauran abubuwan da basu da kya
Domin rage radadi ga dalibai, gwamnatin jihar Kwara za ta yi jigilar daliban jihar zuwa jihohin ketare da suke karatu a fadin Najeriya inji wata sanarwa da muka
Yan Najeriya a dandalin sada zumunta a Twitter, suna ta sukar wani malamin jami'ar tarayya da ke Lafia, Jihar Nasarawa, Dr Fred Ekpe Ayokhai, saboda cin zarafin
Burin budurwa mai shekaru 27, Mbagwu Amarachi Chilaka ya cika bayan da ta kammala digirinta a jami'ar jiha ta Imo bayan shafe shekaru tana neman gurbin jami'a.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari