Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Orju Kalu ya ce 'yan siyasa da wasu masu fada aji suna amfani da 'yan ta'adda kamar Boko Haram da sauransu domin yaki da gwamnatin Bola Tinubu.
Sanata Natasha Akpoti ta wanke kanta bayan wata mata ta zarge ta da shirya kifar da Bola Tinubu a 2027. Natasha ta ce bata ce Tinubu na nuna kabilanci ba.
Sanata Orji Uzor Kalu ya bayyana cewa idan har dagaske ana son ceto Najeriya, ya zama dole shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya kori wasu ministoci daga aiki.
Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta bayyana yadda ake kasafta kuɗin kasa a Majalisa, ta faɗi abin da ya faru da ita kan shugabancin kwamoti.
Sanata mai wakiltar Cross Rivers ta Arewa a majalisar dattawa, Sanata Jarigbe Agom Jarigbe, ya sha alwashin cewa zai ci gaba da zama a jam'iyyar adawa ta PDP.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya shawarci gwamnonin da ke kan wa'adi na biyu da su lura sosai wajen zabar mutanen da suke so su gaje su.
Majalisar Wakialai ta ƙarya ikirarin wani jigon APC cewa tun da Bola Tinubu ya karɓi mulki, kowane ɗan Majalisar Wakilai na samun N1bn kudin ayyukan mazaɓa.
A wannan labarin, za a ji cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya goyi bayan karawa mata gurbi a majalisun jihohi da tarayya.
Sanatocin Najeriya sun ce akwai alamar kara karfin Boko Haram na da alaka da zaben 2027 kamar yadda aka yi a zaben 2015. Sun bukaci Tinubu ya kara kokari.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari