Majalisar dattawan Najeriya
Babban jigon jam'iyyar APC kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Adamu Garba, yace Sanata Orji Kalu ba zai kai labari ba a tseren zama shugaban majalisa ta 10.
Gwamnonin jam'iyyar APC, sun shirya gudanar da taro domin kawo ƙarshen tirka-tirkar da ake yi kan shugabancin majalisa ta 10. Gwamnonin za su yi taron ne a yau.
Sanata Ike Ekweremadu, tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawar Najeriya ya shiga tasku bayan labari ya bayyana na kama shi kan yunkurin cire kodar wani.
Olujonwo Obasanjo ya na tallata takarar Godswill Akpabio a majalisar dattawa, ya ce Sanatan ya cancata domin ya saye fam a takarar shugaban kasa, amma ya janye.
Godswill Akpabio ya ce Sanatoci kusan 70 ke goyon bayan shi, kuma adadin ‘yan bangarensa za su iya kai 86, ya shaida haka ne da ya gana da Gwamnan jihar Legas.
Yayin da ake ci gaba da takaddama kan shiyyar da zata jagoranci majalisar tarayya ta 10, manyan arewa sun zauna a Kaduna, sun ce arewa kaɗai zata karbi ragama.
Mataimakin shugaban kasa mai jiran gado, Sanata Kashim Shettima, ya ce APC ta duba muhimman abubuwa kafin cimma matsayar goyon bayan Godwin Akpabio da Abbas.
‘Yan Takaran Majalisa sun watsawa Kashim Shettima kasa ido. Sanata Shettima bai samu damar zama da Wase, Betara, Jaji, Soli da sauran masu takarar majalisa ba
A yammacin Juma'ar nan, Sanata Abdul'aziz Yari, ya ziyarci jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa dake babban Birnin tarayya Abuja.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari