Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nada shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas a matsayin wakili a majalisar daraktocin Hukumar NEDC.
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya jaddada aniyar gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na ganin ta kara albashin ma'aikatan Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya za ta karanto jerin sunayen ministocin Shugaba Bola Tinubu a yau Laraba, 19 ga watan Yuli bayan an kwashe dogon lokaci ana jira.
Za ayi binciken nade-naden mukaman da Muhammadu Buhari ya yi a ofis. ‘Yan majalisa sun tattago aiki, kwanaki da rantsar da su, sun fara yin bincike na musamman.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai tura sunayen sabbin ministocin da zai naɗa gaajalisar tarayya tsakanin ranar Laraba da Alhamis idan ba a aamu canji ba.
An jefa talaka a halin Wayyo Allah, masu mulki sun cigaba da bushasha. Bola Tinubu da Kashim Shettima za su ci abincin Biliyoyi, yayin da ake kira kara hakuri
Toyota Landcruiser da Toyota Prado za su ci wa ‘Yan Majalisa kusan N50bn a 2023. Sanata Yemi Adaramodu ya ce ‘Yan majalisa za su biya kudin motocin a albashinsu
Babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja ta ɗage sauraron ƙarar gwamnatin jihar Kano da Alhassan Ado Doguwa bisa zargin kisan kai da ake masa.
Babbar Kotun Abuja ta kori karar da hukumar yaƙi da masu cin hanci da rashawa EFCC ta maka tsohon gwamnan Imo, Rochas Okorocha bisa zargin zamba cikin aminci.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari