Yaran masu kudi
An ruwaito yadda dukiyar attajirin da ya fi kowa kudi a Afrika ta ragu bayan da aka samu ragi a darajar Naira a kasuwar duniya a cikin kwanakin nan.
Wani matashi dan Najeriya ya yi tagumi bayan siyan katin N35000 cikin rashin sani yayin da ya so siya na N3500 don yin amfani da shi a wayarsa haka kawai.
Za a samu labari jama'ar gari a Jihar Katsina sun daka wa wata motar kamfanin Dangote wawa, inda suka yi awon gaba da kayan abincin da take dauke da su.
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke GRA a Sabon Garin Zariya, ta umarci sayar da kadarorin tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kaduna, Hon. Muhammad Sani Sha’aban.
Shugaban kamfanin Meta, Mark Zuckerberg yanzu ya zama mutum na hudu a jerin attajirai a duniya, inda ya zarce wanda ya kafa Microsoft, wato Bill Gates.
'Yan kasuwar canji (BDC) sun sanar da dakatar da aiki a Abuja sakamakon rashin samun wadatattun takardun dalar Amurka daga ranar 1 ga watan Fabreru.
Bernand Arnault ya zarce Elon Musk ya zama sabon wanda ya fi kowa kudi. A goman farko Forbes tace akwai Bill Gates, Mark Zuckerberg da Warren Buffet.
Bloomberg Billionaires Index sun nuna arzikin Aliko Dangote sun karu. Attajirin abokin Aliko Dangote, Femi Otedola ya cincida shi har ya mallaki $22bn a duniya.
A sahun masu kudin Afrika, Aliko Dangote bai da sa’a har yanzu a kasashen nan, Mike Adenuga da Abdussamad Rabiu sun mallaki biliyoyin daloli zuwa farkon shekarar nan
Yaran masu kudi
Samu kari