Yaran masu kudi
Mun tattaro hamshakan Attajirai a shekarar 2024 bayan Elon Musk da Mark Zuckerberg. Arzikin manyan masu kudi 10 da ake ji da su a duniya ya karu a bana.
An kawo jerin masu kudi 10 da su ka samu shiga sahun Attajiran Afrika a shekarar 2024. Na farko shi ne Aliko Dangote ko kuma a ce Mista Johann Rupert.
Gwamnan jihar Kano, Abba Ƙabir Yusuf, ya damƙa wa iyaye kananan yara bakwai da aka samu nasarar ceto wa daga hannun masu satar yara suna siyarwa a kudu.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata matashiyar budurwa ta kashe tsabar kudi har miliyan 1.9 a kan turaruka. Jama’a sun yi martani.
Bayan shekara uku, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya janye dokar da ya kakabawa masu hada-hadar sulallan 'crypto' tare da ba bankunan umurni kan hakan
Kungiyar ASSBIFI ta alakanta karancin takardun kudi da fargaba da ta saka mutane cire kudade barkatai da kuma wasu bata gari da ke adana kudi don cimma bukatunsu.
Wata ‘yar Najeriya ta ce naira 170,000 ne za ka biya kudin bizar zuwa Norway, kuma ta fada wa mutane yadda ake samun takardar. Mutum na iya zama dan kasar.
asiru Yunusa ya nemi matarsa Aisha Hamisu ta biya shi naira miliyan daya idan har tana so ya sake ta, lamarin da ta ce naira 50,000 kawai za ta biya.
Wata ‘yar Najeriya da ta gina gidan ta a cikin wata bakwai kacal ta burge mutane da dama a yanar gizo. Ta wallafa bidiyo na katafaren ginin mai kyakkyawan tsari.
Yaran masu kudi
Samu kari