Yaran masu kudi
Attajiri Dantata ya bayyana yadda ya rayu, da kuma halin da yake ciki a yanzu. Ya ce ya daina jin dadin rayuwar duniya, don haka yana da buri daya da ya rage.
Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa da tallafi na jihar ne ya bayyana yawan jariran da aka haifa a sansanin yan gudun hijira da ke babban birnin jihar
Daga karshe dai an cire fuskar sarauniyar Ingila a jikin kudaden kasar Ingila, kuma an sanya na sabon sarki Charles, za a fara kashe sabbin kudaden kasar kusa.
'Yan cryppto a Najeriya sun girgiza bayan ganin kudaden da suka shiga asusunsu a jiya. Jama'a da dama sun bayyana halin da suka shuga bayan ganin kudaden nan.
Fitacciyar 'yar kasuwar nan ta Najeriya, Folorunso Alakija, tayi wa'azi a kan bukatar mata su dinga biyayya ga mazajensu. Su mazan su dinga kyautatawa matansu.
Wani hamshakin mai arziki ya siya tsohon wandon da aka tsamo daga karkashin teku bayan shekaru 165 da jirgi ya tafka hatsari. Ya siya kan N50.78m a Amurka.
Yayin da wasu ke ta tafka asara a shekarar 2022, Abdussamad Rabiu sai Allah sam barka tunda arzikinsa kara tumbatsa yake yi.Ya zama na hudu a masu kudin Afrika.
Mamallakin kamfanin Twitter, Elon Musk, ya gyara ofisoshin kamfanin inda ya mayar dasu tamkar dakunan otal. Yace dole ne aiki tukuru ko ya sallami ma’aikacin.
Ko da yake bai bayyana lokacin da ya fara tara kudin ba, wani faifan bidiyo ya nuna mutumin yana kirga kudinsa masu daraja daban-daban. Yanzu dai ya tara rabons
Yaran masu kudi
Samu kari