Fadar shugaban kasa
Fadar shugaban kasa a Najeriya ta bayyana cewa, Buhari bai taba yin wani alkawari na mai da Naira ta zama daraja daidai da na dala ba. Fadar ta ce karya ce kawa
Gwamnan jihar Kano ya karbi bakuncin Bola Ahmed Tinubu a yau Lahadi a jihar Kano. Gwamna Ganduje ya kuma raka Tinubu zuwa fadar Sarkin Kano don nuna mubaya'a.
Wani matashi ɗan asalin jihar Kano ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin ƙasar nan ƙarƙashin jam'yyar APC, ya ce dole matasa su fito a dama da su.
Gwamnatin Najeriya ta bakin shugaban hukumar lafiya tace iri ɗaya ce allurar da za'a yiwa ƴan ƙasa da kuma wacce akayima shugaban ƙasa Buhari da mataimakinsa.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da tashin gobara a farfajiyar fadar shugaban kasa dake Aso Rock. Kamar yadda Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasan.
A babban birnin tarayya Abuja, an fara ganin fastocin kamfen na shugaban kasa dauke hotunan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya ke dan jam'iyyar PDP.
Shugaban Najeriya ya umarci sakin $20m cikin gaggawa ga ECOWAS don magance ta'addanci a yankin Afrika ta yamma. Shugaban ya kuma bukaci sake fasalin ECOWAS.
Ofishin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kashe naira biliyan 2.42 a kan tafiye-tafiye na cikin gida da kasashen ketare a 2021 yayin da fadar shugaban kasa.
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanya daya daga cikin jiragen Shugaban kasa, Hawker 4000, mai lamba 5N-FGX/: RC 066 a kasuwa ga masu ra'ayin siya.
Fadar shugaban kasa
Samu kari