Fadar shugaban kasa
Najeriya ta yi shugabanni akalla 16 da suka mulke ta, an bayyana adadinsu da kuma jihohin da suka fito daga yankuna daban-daban na Najeriya a halin da ake ciki.
A kan hanyarsa ta zama shugaban kasar Najeriya, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fuskanci tarin kalubale da matsaloli da suka zama barazana ga burin da ya dade yan.
Gwamna Seyi Makinde ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na bukatar goyon bayan kowane ɗan Najeriya a daidai wannan lokaci mai matuƙar wahala.
Gwamnonin ci gaba na jam'iyyar APC sun nuna damuwarsu kan yadda yan kasuwa suka ƙara farashi nan take bayan kalaman sabon shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyan cewa gwamnonin Najeriya mutane ne da ke da matukar muhimmanci ga nasarar da gwamnatinsa ka iya samu ko akasin haka.
Mun kawo abubuwan da ya dace a sani a kan sabon SGF, George Akume. Mutane da-dama ba su da labari cewa a watan nan maid akin Akume za ta zama ‘yar majalisa.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugaban majalisar Dattawa, Ahmad Lawan da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a Villa.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu, ya gargaɗi hafsoshin tsaro da su haɗa kansu su yi aiki tare. Tinubu ya ce ba zai lamunci rarrabuwar kai ba a tsakaninsu a mulkinsa.
Mukarrabin Femi Gbajabiamila ya fitar da mutane daga duhu a kan rade-radin ba Mai gidansa mukami, za a ji batun Bola Tinubu ya nada Gbaja a matsayin hadimi.
Fadar shugaban kasa
Samu kari