Fadar shugaban kasa
Maryam Abacha, mai dakin marigayi tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Sani Abacha ya bayyana cewa ko kadan ba ta kewar fadar shugaban kasar Najeriya.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana cewa daga cikin batutuwan da ya kaiwa shugaba Bola Tinubu har da rokon sako shugaban kungiyar IPOB. Nnamdi Kanu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce tawagar G5 ta gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ne domin gaya masa halin da ake ciki da kuma manufar tawagar.
Bola Tinubu ya canza shekarun ritayan Alkalai a Najeriya. Kudirin canza shekarun ritayar Alkalai. Kudirin ya zama doka, sai Alkali ya shekara 70 zai bar aiki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnonin jihohin Plateau da Akwa Ibom na jam'iyyar PDP. Shugaba Tinubu ya gana da su ne a fadar shugaban ƙasa.
Zababben Sanatan APC ya ba Bola Tinubu lakanin lakanin yadda zai huta da bashin da ya gada. Jimoh Ibrahim yana ganin Najeriya za ta iya biyan bashinta a kwanaki
Bola Ahmed Tinubu ya ba NEC umarnin su kawo dabarun da za a taimaki talaka tun da man fetur ya tashi. A tsarin mulki, Kashim Shettima ya ke jagorantar majalisar
Yayin da ake ta kace-nace kan cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya ta yi, shugaba Bola Tinubu, ya sa labule da manyan yan kasuwa a fadarsa da ke Abuja.
A yau ne aka ji labari Mai girma Bola Tinubu ya yi zama da Gwamnonin Najeriya, ya nuna sai an yi maganin talauci a kasar nan, ya ce lamarin talauci ya baci
Fadar shugaban kasa
Samu kari