Fadar shugaban kasa
A karon farko tun bayan naɗa shi a matsayin mukaddashi, shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da shugaban hukumar EFCC na ƙasa, Abdulkarim Chukkol a Aso Rock Abuja.
Bola Ahmed Tinubu ya iso Najeriya bayan an gama taron kungiyar ECOWAS. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila da tsofaffin Gwamnoni su ka tarbo Tinubu a tashar jirgin sama.
Shehu Sani ya shawarci Shugaba Tinubu da ya kauracewa aikata wasu kurakurai guda biyu a yayin gudanar da mulkinsa. Shehu wanda tsohon sanata ne na Kaduna ta.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai zama sabon shugaban ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS). Majiyoyi suka tabbatar da hakan.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Najeriya gobe zuwa taron ECOWAS. A wajen wannan zama ne ECOWAS za ta tattauna a kan shirin kafa kudi da bunkasa kasuwanci.
Mataimakin shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya gana da mambobin tsohuwar majalisar dattawa ta 9 a fadar shugaban kasa ranar Jumu'a 7 ga watan Yuli.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, a fadar shugaban ƙasa da ke babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban hukumqr kidaya ta ƙasa (NPC), Nasir Kwarra, ya ce wuka da nama na hannun shugaban Tinubu, shi zai yanke lokacin da za'a yi ƙidaya a faɗin kasar nan.
Kakakin Shugaba Tinubu, Mista Dele Alake ya bukaci yan Najeriya su yi watsi da jita-jitar cewa shugaban kasar yana daf da fitar da jerin sunayen ministocinsa.
Fadar shugaban kasa
Samu kari