Fadar shugaban kasa
Bola Ahmed Tinubu ya yi bayanin hikimar daidaita farashin kasashen waje, ya ce kishin kasa ya jawo ya karya darajar Naira da nufin bunkasa tattalin arzikin kasa
Tafiyar Shugaban ƙasa Bola Tinubu zuwa ƙasar waje kwanaki kaɗan bayan hawa mulki, ya ɗora ne daga al'adar da shugabannin ƙasar nan tun daga 1999 su ke da ita.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya daga ƙasar birnin Landan na ƙasar Ingila a ranar Talata bayan ƴar gajeruwar ziyarar da ya kai birnin.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya fasa dawowa gida Najeriya daga ƙasar Faransa bayan halartar taro. Zai tafi birnin Landan na Ingila wata ziyara ta musamman.
Bola Tinubu ya yi alkawarin hada-kai da Benin, ya ce Najeriya na bukatar kasar Afrikar. Babu mamaki tsarin kasuwancin da Muhammadu Buhari ya kawo su canza.
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta, INEC ta bayyana ranar 4 ga watan Yuli zuwa 5 ga watan Agusta a matsayin ranar da za a sake duba sakamakon zaben da aka gudanar.
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa aikata irin kurakuran da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacin da yake mulki.
Ana kyautata zaton Bola Ahmed Tinubu ya nada kwamiti da zai binciki gaskiyar ayyukan NNPCL. Shugaba Tinubu ya kafa kwamitin binciken sabanin NNPCL da FAAC.
Rahotanni daga fadar shugaban Najeriya sun nuna cewa Kashim Shettima, ya shiga ganawar sirri da attajirin mai kuɗin nan, Bill Gates, Aliko Ɗangote da gwamnoni.
Fadar shugaban kasa
Samu kari