Hukumar Sojin Najeriya
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kai farmaki caji Ofis ɗin yan sanda dake Arum Inyi ƙaramar hukumar Oji-River, jihar Enugu, sun yi ta'asa
Duk da ikirarin da gwamnatin tarayy ake yi cewa jami'an tsaro sun ci karfin yan ta'adɗa a arewacin Najeriya, an sake kashe wani shugaban al'umma a jihar Filato.
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya sun kama wani soja mai suna Nafiu, wanda yake aiki a barinkin sojoji na Muhammadu Buhari da ke Tungan Maje a babban Abuja
Rundunar Operation Hadin Kai (OPHK)ta samu nasarar kama fiye da ‘yan ta’adda 79 da masu taimaka musu a yankin Arewa maso Gabas a cikin makwanni biyu da suka yi.
A kokarin su na tsira da rayuwa, mazauna akalla 30 sun gamu a ajalinsu yayin tsallake wani tafki bayan barin gidajensu domin tserewa 'yan bindiga a Zamafara.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan uwan tsohon sojamai ritaya a ƙauyen Daika dake ƙaramar hukumar Mangu, jihar Filato ranar Litinin da daddare.
Wasu tsagerun yan bindiga sun shiga har cikin gida, sun kashe wani malamin addinin Musulunci, Alfa Tunde Aribidesi, sun kuma yi garkuwa da manyan yaransa biyu.
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutane 12 a wani harin ɓad da kama da suka kai wata Ruga a ƙaramar hukumar Bali a jihar Taraba, arewa maso gabashin Najeriya.
Wasu rahotanni da muka samu sun nuna cewa Najeriya ta yi rashin sojojinta guda uku yayin da wasu miyagu suka musu kwantan ɓauna a jihar Zamfara ranar Laraba.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari