Hukumar Sojin Najeriya
Ƴan bindiga da Ado Aleiro ya jagoranta sun farmaki sansanin dakarun sojoji inda suka tafka musu barna a jihar Katsina da hallaka guda biyar da jikkata wasu.
Rahotanni sun bayyana cewa dan ta'addan Boko Haram, Alhaji Wosai ya tsere daga mabuyar tawagarsa tare da mika wuya ga sojojin da ke atisayen 'Hadin Kai' a Borno.
Jami'an Birtaniya a Najeriya sun bayyana dalilan rashin tarayya cikin ziyarar da jikan sarauniya Elizabeth II, Yarima Harry da matarsa suka kawo Najeriya.
Rahotanni daga kananan hukumomin Maradun da Tsafe sun nuna cewa ƴan bindiga sun kashe manoma akalla 30 ciki har da malami a ƙauyuka biyu ranar Alhamis.
Rundunar sojojin Najeriya ta mika dalibar Chibok da suka ceto ga gwamnatin jihar Borno a jiya Alhamis. Rundunar ta ce za ta cigaba da kokarin ceto sauran.
Rundunar yan sandan jihar Lagos ta bayyana cewa tana ladabtar da Jami'inta da ya gaza nuna kwarewar aiki. An gano jami'in ne na cacar-baki wata direba a titin Lagos.
Tsagerun ƴan bindiga sun kai hari kauyen Bilbis, sun kashe mazauna garin da dama da suka haɗa da maza, mata da kananan yara, sn yi masu jana'iza yau Jumu'a.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cafke wani soja mai suna Mubarak Yakubu boye da makamai cikin buhun shinkafa. Kakakin rundunar ne ya bada sanarwar.
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sum kasje mutum huɗu yayin da suka kai farmaki ƙauyen Ƙayarda a jihar Plateau.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari