Hukumar Sojin Najeriya
Yayin da ake cikin wani hali, Rundunar tsaron Najeriya ta yi gargadi kan ‘yan kasar da ke yawan tsine mata kan halin kunci da mutanen ke fama da shi.
An kaddamar da wata kotun soji a jihar Plateau wacce za ta saurari shari'ar da ake yi wa wasu sojoji 17 kan zargin sayar da makamainda wasu laifukan.
Yan sanda da dakarun sojojin Najeriya sun tari ƴan bindiga an yi mummunan artabu a jihar Katsina, sun yi nasarar kubutar da mutum 10 da aka yi garkuwa da su.
Sanata mai wakiltar Funtua a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Muntari Ɗandutse, ya ce wasu miyagu sun halaka kaftin da sojoji biyu, ya faɗi mafita.
Yan sanda da haɗin guiwar sojojin Najeriya sun tari ƴan bindigan da suka sato fasinjoji a jihar Kogi, sun kwato mutane 16 da suka yi garkuwa da su.
An yi ta yada rahotannin cewa akwai yiwuwar yunkurin juyin mulki a fadar shugaban kasar Najeriya a daren jiya Lahadi 25 ga watan Faburairu a birnin Abuja.
Sojojin rundunar Operation Whirl Stroke sun yi nasarar kubutar da mutum 13 da aka yi garkuwa da su yayin da muyagun ke kan hanyar kai su jihar Adamawa daga Imo.
Rundunar soji ta koka kan yadda kamfanin wuta ya jefa su cikin duhu wanda ke neman jawo matsala a barikoki inda ta ce gawarwaki sun fara rubewa dalilin haka.
Yayin da wasu 'yan Najeriya ke fatan a yi juyin mulki a kasar, Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce rundunar za ta dauki mataki kan masu fatan haka.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari