NLC
Ma'aikata a Najeriya na daga cikim wadanda ke samun mafi karancin albashi a duniya. Akwai sauran kasashen da ba su biyan ma'aikatansu albashi mai tsoka.
Kwamared Ali Chiroma, tsohon shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC ya rasu a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri da ke jihar Borno ranar Talata.
A ranar Laraba, 27 ga watan Maris, kotu ta garkame shugaban kungiyar kwadago ta NLC reshen jihar Yobe, Kwamared Muktar Tarbutu bisa zargin karkatar da kayan tallafi.
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta yi martani mai zafi kan shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC) bisa yadda yake yi mata katsalandan a cikin al'amuranta.
Kungiyoyin ma'aikatan Jami'o'i na SSANU da NASU sun shirya shiga yajin aikin gargadi na tsawon kwanaki bakwai kan rashin biyan su albashi na watanni huɗu.
Sanata Shehu Sani ya nuna shakku kan ko gwamnati =n Najeriya za ta iya aiwatar da mafi karancin albashi na N794,000 da kungiyar kwadago ta kasa ta nema.
Kungiyar kwadago ta Najeriya da takwararta ta TUC a jihar Akwa Ibom sun bukaci N850,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.
Kungiyoyin NLC da TUC a matakin jihohi na ci gaba da bayyana sabon mafi ƙarancin albashin da suke buƙata daga gwamnati duba da matsin rayuwar da ake ciki.
Kungiyar Kwadago ta NLC ya bukaci karin mafi karancin albashi dubu 794 ga ma'aikatan yankin Kudu maso Yamma yayin da ake cikin matsin tattalin arziki.
NLC
Samu kari