Labaran tattalin arzikin Najeriya
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin dake tattare da yin sabbin kudi da kuma karancin mai a Najeriya. A cewarsa, duk zabe ne.
Yayin da tsoffin kudade ke kokarin daina amfani, gwamnati ta ce ba za ta kara wa'adi ba. An bayyana hanoyin da 'yan Najeriya za su bi domin rabuwa tsoffin kudi.
Shugaban jasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wata katafariyar cibiyar al'adun Yarbawa da aka gina a jihar Legas, an gayyaci manyan mutane daga yankuna da yawa.
Direbobi a jihar Gombe sun bayyana bukatarsu ga babban bankin Najeriya yayin da ake ci gaba da jiran wa'adin mayar da tsoffin kudi ya kare nan da kwanaki kadan.
Shugabannin bankuna a Najeriya za su tattauna da majalisar dokokin Najeriya domin gano mafita ga karancin kudi da ake fama dashi a kasar nan a halin yanzu.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa game da yadda sabbin kudi ke gogewa ko kuma zama wani launi bayan taba ruwa, an gano yadda kudaden ke da wtaa illar.
An kama wasu bata-gari da ake zargin suna aikata harkallar miyagun kwayoyi a Najeriya. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihohin Arewacin Najeriya da kudu.
Babban Bankin Najeriya ya kawo wani sabon shirin da zai taimaka wajen tabbatar da an yi abin da ya dace wajen tabbatar da sabbin kudi sun shiga hannun kowa.
Babban Bankin Najeriya ya bayyana adadin kudaden da zai fara cajin duk wasu bankunan da suka ki amsan sabbin kudaden da ya buga ya ajiye yana jiran su dauka.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari