Labaran tattalin arzikin Najeriya
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, majalisar wakilai ta Najeriya ta bayyana amincewarta ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan ya ci bashin karin kudade.
Wani dan Najeriya ya shiga mamaki yayin da banki ya kwashi kudade 'yan N5 ya ba shi a lokacin da ya je neman a bashi sabbin kudade a banki. Jama'a sun magantu.
Jigon APC kuma na hannun daman Tinubu ya ce, akwai mugun nufi game da sauya fasalin Naira da aka yi a kwanan nan. Ya ce duk sharrin gwamnan CBN ne ba komai ba.
A cewar majalisar dinkin duniya, 2023 ce shekarar da tattalin arzikin Najeriya zai habaka yadda ba a tsammani. Majalisar ta bayyana yadda hakan zai faru duka.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, an kama wasu mutane da ake zargin suna siyar da sabbin Naira ga mazauna a babban birnin tarayya Abuja a cikin makon nan.
Mutanen kauye a Najeriya sun yabawa babban bankin Najeriya bisa kawo shirin musayar kudade domin tabbatar da kowa ya samu adadin da ake bukata na sabbin Naira.
Ashe Bola Tinubu ya bada gudumuwa wajen karin kwanakin da bankin CBN ya yi na canza kudi. Tinubu ya taka rawar gani wajen ganin an tsawaita wa’adin canza kudi
Majalisar wakilai a Najeriya ta ce bata amince da batun kara wa'adin daina amfani da tsoffin Naira ba da CBN ya sanar a yau dinnan. Ta fadi gaskiyar abin da.
Labarin damuke samu daga jihar Kaduna ya nuna yadda wasu bata-garin 'yan Arewa ke amfani da tsada da sabbin kudade don siyar dasu a cikin kasuw aa jihar Kaduna.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari