Labaran tattalin arzikin Najeriya
Bankin CBN bai san yadda zai yi da tashin da Dala ta ke yi ba. Hakan ya jawo masu gidajen mai su na son saidawa ‘Yan Najeriya litar man fetur a kan kusan N700.
Rahoton Bankin Raya Nahiyar Afirka, AfDB da hadin gwiwar cibiyar ci gaban masana'antu ta saka Najeriya a jerin kasashen Nahiyar Afirka mafi karfin masana'antu.
Ganin halin da aka shiga, an rabawa duka jihohi tallafi saboda an shiga matsi. Gwamnoni sun ce ba za su raba tallafi ba kuma a bukaci su maido kudin cikin asusu
Yayin da ake ci gaba da samun tsaiko ga tattalin arzikin Afrika, kasar Gambia ta sanar da hana jami'an gwamnati zuwa kasashen waje, ciki har da shugaban kasar.
Ana kyautata zaton shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai iya bin tafarkin Buhari wajen rike kujerar Ministan man fetur a Najeriya a wannan mulkin nasa da ake.
A yau ne wakilan ECOWAS suka samu ganawa da hambararren shugaban kasan Nijar, Mohamed Bazoum. An bayyana yadda hakan ya samo a asali a karshen mako da zai kare.
A watan Yulin 2021, aka daina saidawa ‘yan canji Daloli da sauran kudin ketare a Najeriya, yanzu CBN ya fito da sababbin tsare-tsare domin hana Dala tashi.
An nemi 'yan Najeriya da su ƙara haƙuri da tsarukan Shugaba Bola Tinubu. Babban malamin jami'a kuma masanin tattalin arziƙin ƙasa Dakta Adigun Muse ne ya yi.
Dalar Amurka ta soma karyewa a kasuwar canji yadda Gwamnan CBN ya yi alkawari. Tun da aka daidaita kudin waje, aka rasa yadda za a hana Naira karyewa a kan Dala
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari