Hukumar NDLEA
Ya zuwa yanzu dai ana ci gaba da kai ruwa rana kan batun Abba Kyari da zargin da ake masa tare da wasu jami'ai kan kulla harkallar miyagun kwayoyi da dai sauran
Hukumar NDLEA ta yi ram da wasu mutum biyu da ake zargi da zama dillalan miyagun kwayoyi a Abuja, sun yi kashin sunki dari da sittin da biyar na hodar Iblis.
Hukumar yaki da fasakwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA), a jihar Kano ta bayyana yadda ta kama wiwi mai nauyin kilo 374.397, da wasu mutane 131, wadanda ake zargi.
Shugaban hukumar yaki da fatauci da shan miyagun kwayoyi, NDLEA, Janar Buba Mohammed Marwa (murabus) ya ce an masa tiyata ne saboda ciwon baya da ke damunsa sak
Jajirtaccen dan sandan da aka dakatar kuma tsohon kwamandan hukumar leken asiri ta IRT, DCP Abba Kyari, wanda yanzu haka yake tsare a hannun hukumar NDLEA.
Abba Kyari, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda wanda aka dakatar ya zargi jami’an hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA da yi wa masu safarar hodar
Hukumar NDLEA ta kalubanci batun ba da belin Abba Kyari, inda hukumar tace tana tsoron Kyari ya tsere bayan samun beli daga kotun da ake shari'ar safarar kwaya.
A kwamitin dake bincikar zargin take hakkin bil'adama da tsohuwar hukumar SARS ta yan sandan Najeriya tayi kira ga Hukumar NDLEA da ta mika mata Abba Kyari.
Akalla lauyoyi ashirin (20) sun bayyana niyyar tsayawa dakataccen dan sanda DCP Abba Kyari bisa karar da hukumar yaki da muggan kwayoyi NDLEA ta shigar kansa.
Hukumar NDLEA
Samu kari