Hukumar Jin dadin yan sanda
yan sanda a jihar Legas sun kama wani matukin mota da tabar wiwi buhu 30 amma ya ce shi ma wani ne mai suna Ifeanyi ya dora masa kayan ya kai masa Ojo
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa wasu mutane sun yi yunkurin illata baturen yan sanda a Bauchi. Yan sanda sun cafke daya daga wanda ake zargi
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama ƴan daban da suka yi kokarin kawo cikas yayin da rantsar da sabbin kwamishinoni 4 ciki har da ɗan Kwankwaso.
Wani dan sanda ya shiga hannun 'yan uwansa bayan da ya yiwa farar hula barazana da bindiga kirar AK47 a jihar Edo. AN bayyana yadda za a yi dasi.
Kungiyar ta kashe dan sandan ne bayan ta kama shi yana tafiya gida hutun sallah daga Dambuwa zuwa Biu. Ta kama shi ne tare da iyalansa a lokacin.
Wani mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Gbolahan Oyedemi ya halaka kansa a cikin gidansa da ke garin Ogbomoso, jihar Oyo. An tsinci gawarsa rataye a gidan.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana cewa kawo yanzu mata 7 ne suka riga mu gudan gaskiya sakamakon abin da ya faru a wurin rabon Zakkah a jihar Bauchi.
Gwamnoni 16 daga cikin 36 sun marawa yunkurin kafa ƴan sandan jihohi baya da nufin kawo ƙarshen matsalar tsaron da taƙi ci ta ƙi cinyewa a ƙasar nan.
Kayode Egbetokun, Sufeto-Janar na ‘yan sanda (IGP), ya haramta amfani da na’urar POS “a cikin harabar ofisoshin ‘yan sanda da cibiyoyinta” a fadin kasar nan.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari