Hukumar Jin dadin yan sanda
Mummunar gobara ta tashi barikin ‘yan sandan tafi da gidanka da ke Gombe, da ke a '34 PMF Squadron' daura da garin Kwami a jihar Gombe, wanda ya ja asara mai yawa.
Shugaban karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna, Hon. Nasara Rabo, ya ba wa wani jami’in ‘yan sanda (DPO) mai suna Idris Ibrahim kyautar naira miliyan daya.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa.Har yanzu ba a gano musabbabin faruwar lamarin ba.
A yayin da ake ta fama da matsalar tsaro a Abuja, an kama wasu jami’an ‘yan sanda bisa zargin karbar naira miliyan 29.9 da karfin tsiya daga hannun wani dan kasuwa.
An bukaci Gwamnatin Tinubu ta aiwatar da manufofin APC. ‘Dan takaran shugaban kasar a zaben 2019 yana so gwamnatin Bola Tinubu tayi wa tsarin mulki kwaskwarima
'Yan sanda sun fara bincike bayan mutane sun gano gawar wata daliba 'yar aji 3 a kwance cikin jininta a dakinta da ke jami'ar AAUA a jihar Ondo, an fara bincike.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba a ranar Talatar da ta gabata ta ce jami’anta sun ki karbar cin hancin naira miliyan 8.5 da wani mai garkuwa da mutane ya ba su.
Yan sandan Najeriya reshen jihar Katsina sun yi nasarar dakile wani hari da wasu 'yan bindiga suka so kawowa garin Dandume inda suka kashe daya cikinsu.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe matar wani dan sandan Najeriya tare da surukarsa a jihar Neja. Lamarin ya faru ne a unguwar Zhib dake karamar hukumar Tafa a jihar.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari