Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan bindiga sun kai hari gidan shugaban kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, ta Jami'ar Tarayya da ke Gusau, FUGUS, Mr Abdurrahman Adamu, Channels Television ta ruw
Naziru Sani, daya daga cikin yaron dan bindiga Bello Turji, ya bayyana adadin mutanen da ya kashe a hare-haren da suka kai amma yanzu ya tuba bayan shiga hannu.
Mutane 29 ne yan bindiga suka sace yayin harin da suka kai kauyen Godiya a cewar rundunar yan sandan Jihar Katsina. Mai magana da yawun rundunar a jihar kamar y
Ƙasa da awa 24 bayan kashe mutane 11 a Kurmin Masara a masarautar Atyap, Ƙaramar Hukumar Zangon Karar, Jihar Kaduna, yan bindiga sun sake kai hari Kurmin Masara
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya yi alawadai akan kona gonarsa da wasu batagari suka yi a garin Howe da ke Karamar Hukumar Gwer ta Kudu a Jihar Binuwai a kwanak
Da yake tabbatar da faruwar lamarin, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce an kama wasu da ake zargi da
Yan sanda a Jihar Katsina sun yi nasarar cafke wani boka Abdullahi Bello mai shekaru 50 da ke yi wa yan bindiga asiri da addu'o'i na samun sa'a idan za su hari.
Wasu da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun cinna wuta a ofisoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a Jihar Gombe cikin dare, an yi asarar kaya.
Wasu ‘yan daba sun kai farmaki cocin Holy Trinity da ke lamba 2 a Oba Adeyemi Oyekan Avenue a cikin garin Ikoyi da ke Jihar Legas, Vanguard ta ruwaito. Faston d
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari