Hukumar yan sandan NAjeriya
An sake kawo dakataccen dan sanda Abba Kyari tare da wasu mutane shida kotu domin amsa laifukan safarar miyagun kwayoyi da hukumar hana sha da fataucin miyagun
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta fitar ya ce, gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya kafa dokar ta-baci fita a kananan hukumomi bakwai na jihar tasa.
A ranar Lahadi, Mayakan IPOB sun halaka wata mata, yaranta 4 da kuma wasu mutane 6, wadanda duk ‘yan arewa ne da ke zama a Jihar Anambra, Daily Trust ta ruwaito
Kakakin rundunar yan sandan Katsina ya bayyana cewa daga cikin wadanda abun ya ritsa da su akwai mazauna kauyen da suka yi kokarin tserewa cikin gonakinsu.
Wata kotun unguwar Dei-Dei da ke Abuja, a ranar Litinin, ta yanke wa wani direba mai suna Habib Dada mai shekaru 34 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari.
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta yi ram da Lawal Abubakar, dan shekara 16, wanda mazaunin Kasuwan-Gwari ne da ke cikin Minna, inda su ke zarginsa da yunkurin
Tsagerun 'yan bindiga sun sake kashe mutum 4 a jihar Anambra. Sun kuma kai faramaki ofishin yan sanda tare da kona ababen hawa a Anaku da ke yankin Ayamelum.
Mataimakin Sifeton yan sandan Najeriya, AIG Don Awunah, ya rigamu gidan gaskiya. The Nation ta ruwaito cewa AIG Don Awunah ya mutu ne da safiyar yau Litinin.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan Boko Haram ne suka kai harin kwanton bauna a kan titin Maiduguri zuwa Damaturu ranar Lahadi inda suka kashe 'yan sanda 2.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari