Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta yi nasarar cafke wata mata da zargin kisan makwabciyarta da wuka inda ta caka mata a gefen kirji kan wata 'yar hatsaniya.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta sanar da samun gagarumar nasarar halaka wasu mutum biyar da ake zargin masu yin garkuwa da mutane ne a jihar.
Mahara sun hallaka wani jami’an dan sanda guda biyu da sace wasu mutane 40 a kauyen Kasuwar-Daji a karamar hukumar Kaura Namoda da ke jihar Zamfara.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Adamawa sun yi nasarar cafke wasu mutane hudu da ake zargi da yi wa kwamishinan jihar, Mohammed Sadiq fashi da sace motarsa.
Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kai farmaki kan kwamishinan Muhalli a jihar Adamawa a gidansa da ke Yola inda suka sace wata motarsa yayin harin.
Shugaban karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna, Hon. Nasara Rabo, ya ba wa wani jami’in ‘yan sanda (DPO) mai suna Idris Ibrahim kyautar naira miliyan daya.
An shiga jimami da takaici bayana tata sabuwar amarya a jihar Neja ta dauki matakin hallaka mijinta har lahira duk kuwa da kaunar da ke tsakaninsu.
Wasu ƴan bindiga sun tare motar bas mai ɗaukar mutum 18, sun kwashe gaba ɗaya fasinjojin ciki a jihar Ondo ranar Jumu'a, dakarun tsaro sun bazama.
Gwamnatin jihar Zamfara ta dauki matakin da zai taimaka wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro a jihar. Gwamnatin ta haramta sayar da fetur a jarkoki.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari