Hukumar yan sandan NAjeriya
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya kai ziyara ta musamman kauyuka biyu da ƴan bindiga suka tafka aika-aikata a kananan hukumomin Zurmi da Birnin Magaji.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Katsina ta musanta bidiyon da ke yawo yana nuna cewa wasu mutane sun kwashi kayan abinci daga wata tirela a jihar Katsina.
‘Yan sanda sun gurfanar da wasu mutum biyu a gaban Babbar Kotu kan zargin hadin baki don sace kanin gwamnan Bayelsa, Douye Diri tun a watan Nuwambar 2023.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun tafka sabuwar ta'asa a wani sabon hari da suka kai a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun halaka mutum daya.
Rundunar ‘yan sandan Cross River ta kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa mai shekaru 62 a Calabar yana mai zarginta da tabarbarewar dukiyarsa.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ribas ta tabbatar da kashe Insufektan ƴan sanda yana tsaka da aiki a wani harin kwantan bauna da ƴan bindiga suka kai.
‘Yan sanda sun yi ajalin wani dan bindiga yayin da ya ke daukar kudin fansa har miliyan uku a jihar Neja a jiya Laraba 21 ga watan Faburairu a karamar hukumar Borgu.
Rundunar 'yan sandan jihar Neja ta tabbatar da cewa jami'anta sun samu nasarar halaka wani mai garkuwa da mutane, biyo bayan artabun da suka yi a jihar.
An wayi gari da wani mummunan labari bayan wata mata ta tunkudo mijinta daga saman beni mai hawa biyu a jihar Ebonyi wanda hakan ya yi sanadin mutuwarsa.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari