Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai sabon hari a jihar Sokoto. Miyagun 'yan bindigan sun sace almajirai masu tarin yawa a yayin farmakin da suka kai.
Wani magidanci a jihar Adamawa ya rasa ransa bayan mutumin da ke lalata da matarsa ya halaka shi. Wanda ake zargin dai ya dade yana alaka mara kyau da matar.
Gwamnatin jihar Kaduna ta dauko hayar mai shiga tsakani a kokarin da ta ke yi na ganin an sako dalibai da malaman da aka sace kwanan nan a jihar.
Miyagin ƴan bindiga sun kashe yan sandan da ba su gaza biyar ba a titin Hilltop, a babban birnin jihar Ebonyi ranar Jumu'a, 8 ga watan Maris, 2024.
Jama'a sun shiga tashin hankali bayan mahara sun yi ajalin jami'an 'yan sanda hudu a jihar Ebonyi tare da hallaka 'yan matansu biyu yayin harin a birnin Abakaliki.
Yan sanda sun kama wasu dalibai hudu na Jami’ar Jihar Kwara (KWASU) mai suna Malete da suka lakadawa wani abokin karatunsu dukan tsiya har lahira.
Wasu mahara da ake zargin ƴan fashi da makamai ne sun halaka mutum 3 a yankin ƙaramar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa ranar Talata da daddare.
Yan fashi da makami sun farmaki ofishin ƴan sanda da bankunan kasuwanci biyu a jihar Kogi, sun yi awon gaba da maƙudan kudade da ba a tantance ba har yanzu.
Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya sun yi nasarar damke wasu mata da suka shahara wajen yiwa fasinjoji yankan aljihu bayan sun matse su a mota.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari