Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kano ta bayyana cewa an kama ɗan kwangila da mamallakin ginin da ya rushe a Kuntau, ƙaramar hukumar Gwale har aka rasa rayuka.
Rundunar 'yan sanda ta fara bincike kan wani mutumi da ya nutse a tekun Legas a kokarin tserewa wani mai shago da ke zargin ya satar masa buhunan siminti.
Tsohon kwamishinan 'yan sanda a jihar Anambra da ya yi ritaya ya sha alwashin fafatawa da Alhaji Aliko Dangote a harkokin kasuwanci bayan ajiye aiki.
Gwamnatin jihar Legas ta garkame coci-coci guda biyar da wuraren shakatawa akalla guda 19 saboda yawan damun jama'a da ƙara wanda ya sabawa dokokin ƙasa.
Gwamnatin jihar Kogi ta raba motoci da baburan ga jami'an bijilanti domin saukaka musu zirga-zirga a kokarinsu na magance rashin tsaro a jihar. Za a raba wasu
Wasu 'yan bindiga sun yi ajalin wani mutum tare shugaban jam'iyyar APC a yankin Mai Dabino da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta karyata rade-radin cewa an kai hari kan matafiya a birnin tarayya Abuja. Shugaban 'yan sanda ya ce za a dauki mataki a kan lamarin
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da cewa jami'an ta sun samu nasarar hallaka wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a karamar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara, inda suka hallaka mutum uku da sace wasu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari