Hukumar Kwastam na Najeriya
Ƴan ta'addan Boko Haram ɗauke da makamai sun kai farmaki kan gidan jami'an hukumar kwastam a jihar Yobe. Ƴan ta'addan sun halaka jami'i ɗaya a yayin harin.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake sabon nadi mai muhimmanci inda ya zabi Adewale Adeniyi a matsayin sabon shugaban hukumar hana fasakwabri wato kwastam na kasa.
Jami'an hukumar kwastam a jihar Ogun, sun yi nasarar kama buhunan shinkafa 'yar ƙasar waje da aka ɓoye harsasan bindiga da yawansu ya kai 1,245. Hukumar ta.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta bayyana sharuddan da dole ne sai an cika su kafin Gwamnatin Tarayya ta ba da damar buɗe iyakokin Najeriya. Hukumar ta ce.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta ce rufe iyakokin da Najeriya ta yi tsakaninta da jamhuriyar Nijar ba wai yana nufin yaƙi ba ne. Shugaban hukumar na wucin.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin mataimakan kwanturola janar na hukumar kwastam DCG guda 3 da kananan mataimaka ACG guda uku.
Yanzu muke samun labarin yadda hukumar kwastam ta kama kayayyakin da aka shigo dasu daga kasar waje saboda a dokar Najeriya an haramta su kwata-kwata gaba daya.
Da aka yi hira da shi a jiya, Shugaban Kwastam ya shaida cewa iyakoki kadan ne aka bude, akasin abin da ake rahotowa. Iyakoki biyar ne, halin da ake ciki kenan
Sanata Francis Fadahunsi, sanatan Osun ta Gabas ya nemi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bude iyakokin kasar nan domin daidaita taattalin arzikin kasa.
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari