Hukumar Kwastam na Najeriya
Rahotanni daga jihar Katsina, sun bayyana cewa jami'an kwastam sun bude wuta kan mai uwa da wabi a yankin karamar hukumar Mani, jihar Katsina, ranar Asabar.
Hukumar Kwastam ta Najeriya shiyyar Kano da Jigawa ta bayyana cewa jami'anta sun kama buhuhuna 707 na shinkafar waje da aka yi fasakwaurin ta a Jihar Kano.
Hukumar kwastam, ta bayyana cewa, za ta fara amfani da jirage marasa matuki domin gudanar da ayyukan sintiri da kame a iyokoki don samun saukin ayyukansu..
Rundunar sojin ruwa ta yi ram da wasu masu fasa kwabrin shinkafa, inda aka kama su da buhunnan haramtacciyar shinkafar waje sama da buhunna 1000 a yankin Calaba
Jami'an kwastam sun cafke wasu kayayyaki da wasu bata-gari ke kokarin fitarwa kasar waje a wata tashar jiragen ruwa a jihar. An gano fatun jakuna a cikin kayan.
Jami'an hukumar kwastam sun cafke wata mota da aka shigo da ita daga waje dauke da bindiga da harsasai, an kuma mika ta ga sashen adana na hukumar ta kwastam.
Shugaban hukumar kula da shige da fice ta Najeriya, NIS, Muhammed Babandede, a ranar Juma'a yayi bayani ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan ayyukan NIS na.
Hukumar kwastam ta mika wasu miyagun magunguna da ta kwace a hannun wasu zuwa ga hukumar NAFDAC a jihar Kaduna. An kwace kayan ne a wannan na watan Agusta.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi Allah -wadai da kashe-kashen da Kwastam ke yawan yi wa mutanen da ba su ji ba ba su gani ba ta hanyar tukin ganganci.
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari