Kasafin Kudi
Yakin da aka fara tsakanin Iran da Isra'ila ya jawo tashin farashin danyen mai a kasuwar duniya. Hakan zai jawo Najeriya ta samu kudin kasafin 2025 sosai.
Shugaban rikon kwarya na Rivers, Ibok-Ete Ibas mai ritaya ya bayyana cewa kasafin 2025 yana dauke da wasu abubuwa da ke shirin dawo da Gwamna Siminalayi Fubara.
Majalisar Wakialai ta ƙarya ikirarin wani jigon APC cewa tun da Bola Tinubu ya karɓi mulki, kowane ɗan Majalisar Wakilai na samun N1bn kudin ayyukan mazaɓa.
Babban lauyan kasa, Lateef Fagbemi ya ce Najeriya ta dawo da Dala $763m da Fam £6.4m tsakanin 2017-2024, an zuba su a ayyukan raya ƙasa da tallafin kuɗi.
BudgIT ta zargi majalisar tarayya da cusa ayyuka 11,122 da kudinsu ya kai N6.93tr a kasafin 2025 ba tare da dalili ba. Amma majalisa ta ce rahoton ba shi da tushe.
Za a ji cewa Aliko Dangote ya ce gwamnati na samun kwabo 52 daga kowace N1 da kamfanin simintinsa ke samu, ya nemi ƙarin zuba jari da haɗin gwiwa da gwamnati.
A wannan labarin, za ku ji cewa BudgIT ta gano karin ayyuka 11,122 da suka kai N6.93tn da aka saka a kasafin 2025 ba tare da an bayyana dalili ba.
Shugaba Bola Tinubu ya mika kasafin N1.78tn na Abuja ga majalisa, yana neman amincewa da gaggawa don kammala manyan ayyuka da inganta rayuwar jama'a.
Ana hasashen kasafin kudin shekarar 2025 zai iya samun tasgaro bayan farashin danyen mai ya fadi zuwa kasa da $60, abin da ke barazana ga sauran jihohi.
Kasafin Kudi
Samu kari