Kasafin Kudi
Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa janar janar da suka yi ritaya suna da hannu a haƙar ma'adanai ta haramtacciyar hanya, ya ce ya kamata a murkushe su.
Majalisar Wakilai ta ƙasa ta sanar da ɗage ranar komawa hutun ƴan Majalisa daga 28 ga watan Janairu zuwa 4 ga watan Fabrairu, 2025, ta faɗi dalilin karin makao 1.
Majalisar tarayya ta koka kan yadda aka ware kudi ƴan kaɗan ga ma'aikatar ma'adanai ta ƙasa, ta gayyaci ministovi biyu su bayyana su mata bayani.
Yan majalisa sun nuna ɓacin ransu kan rashin kai masu takardun kasafin kuɗin ma'aikatar albarkatun man fetur, minista ya ba da hakuri ranar Alhamis.
Kwamitin majalisar tarayya ya nuna damuwa kan kasafin kudi na Naira biliyan 11.8 da aka ware domin kaddamar da ma’aikatar raya dabbobi, yana rokon karin kudi.
Ma’aikatar wutar lantarki za ta kashe N8b don wayar da kan 'yan Najeriya kan biyan kudin lantarki, hana sata da kare kayayyakin wuta, inji Minista Adebayo Adelabu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jama'ar kasar nan su sa rai da samun faduwar turakun wutar lantarki saboda wasu dalilai da har yanzu ba a magance ba.
INEC ta nemi Naira biliyan 126 maimakon Naira biliyan 40 da aka ware mata don gudanar da ayyukanta a 2025. Majalisar za ta tattauna magance matsalolin kuɗi na INEC.
Ana da labari Aliko Dangote ba shi ne mutumin da ya fi kowa kudi a a kasashen Afrika. Femi Otedola Otedola wanda ake ganin ya mallaki daloli masu yawa, ya canza gida
Kasafin Kudi
Samu kari