Jihar Niger
Bayan sakin daliban makarantar ta Kagara da yan bindigan da suka sace su suka yi, Shugaban kasa Muhammadu ya nuna farin ciki da jinjina ga hukumomin tsaro.
Dalibai tare da malaman kwalejin kimiyya ta Kagara da ke jihar Neja sun isa babban birnin jihar, Minna. Dalibai 27, malamai 3 tare da wasu mutum 12 ne aka sace.
Daga bisani 'yan bindiga sun saki 'yan makarantar kwalejin kimiyya ta gwamnati tare da malamansu da aka sace. An sako su a sa'o'in farko na ranar Asabar, 27.
'Yan bindiga sun samo wani sabon salo na kaiwa jama'a farmaki a jihar Neja. Wasu gungun 'yan bindiga sun kai wa 'yan sanda hari inda suka kashe dan sifeta.
Bayan mako daya da yin garkuwa da yara maza na kwalejin kimiyya da ke Kagara a jihar Neja wadanda ake zargi da garkuwa da mutane sun bukaci cinikin kudin fansa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin Soja, Janar Abdulasalmi Abubakar, ya ce sulhu da tsagerun yan bindiga ba shi bane mafita daga cikin halin da ake ciki.
Majiya ta bayyana cewa, rashin jituwa dake tsakanin 'yan bindiga ne ya jawo jinkirin sakin dalibai da ma'aikatan GSC Kagara. Ana sa ran sakinsu duk da haka.
Tsohon mataimakin daraktan hukumar tsaro ta farin kaya, Dennis Amachree a ranar Litinin ya yi bayanin cewa jami'an tsaron da aka bai wa umarnin ceto yan Kagara.
Tsohon mataimakin direkta a hukumar yan sandan farar hula, DSS, Mr Dennis Amachree, ya ce sojojin Nigeria ba za su yi fito na fito da yan bindiga ba saboda gudu
Jihar Niger
Samu kari