Jihar Niger
Rahotanni sun tabbatar da cewa an yi arangama tsakanin Fulani Makiyaya da yan banga a ƙasuwar Beji ta mako mako, mutum biyu sun rasu yayin da wasu ke asibiti.
Farfesa Mohammed, sabon shugaban FUT Minna, ya fara aikinsa a jami’ar a matsayin mataimakin lakcara a shekarar 2000, inda ya samu kwalin M.Eng., a shekarar 2003.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dan tsohon minista, Jerry Gana, Joshua Gana na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben majalisar Tarayya.
A ranar Lahadi ce 29 ga watan Oktoba aka tsinci gawar lakcara a gidanta da ke jihar Neja, 'yan sanda sun cafke yarinyar da ake zargi kan kisan a yau Talata.
Yayin da ake ci gaba da kuka kan yadda aka kashe wata mata a Gombe, an kuma sake kashe wata mata a jihar Neja, an ce matar mai koyarwa ce a jami'ar FUT.
Dakarun sojin sama. Najeriya sun tu nasarar kashe 'yan ta'adda a bodar jihohu. Neja da Zamfara cikin mako ɗaya, sun kama wasu da dama a sassan Najeriya.
Jami'an tsaro a jihar Neja sun yi musayar wuta da wani ƙasurgumin ɗan ta'adda da ake zargin ɗan Boko Haram ne a birnin Minna, inda suka ƙwato makamao masu yawa.
Wani bawan Allah mai suna Mallam Umar Tasiu ya hadu da ajalinsa a garin Minna da ke jihar Neja, bayan dangin tsohuwar matarsa sun har shi da duka har lahira.
An samu aukuwar wani hatsarin jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Katcha ta jihar Neja. Hatsarin ya yi sanadiyyar rasuwar yaro ɗaya yayin da wasu da dama suka ɓace.
Jihar Niger
Samu kari