Jihar Niger
Neja - Dakarun Sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka kasurgumin dan bindiga, Alhaji Karki, yayinda yake kokarin kaiwa musu hari a barikinsu dake jihar Neja.
Wata babbar kotu dake zamanta a Minna, birnin jihar Neja a ranar Talata ta umurvi Mohammed Barau Kontagora ya daina kiran kansa sabon Sarkin Sudan na Kontagora.
Dakarun soji sun ragargaji yan bindiga aƙalla 32 a jihar Neja, waɗanda suka gudo daga ruwan bama-baman sojoji a jihar Zamfara, maharan sun hallaka yan sanda 5
Gwamnatin jihar Neja ta umarci duk mai sha'awar neman wani muƙami a cikin jam'iyya daga cikin yan majalisar zartarwa, ya gaggauta mika takardar yin murabus.
Gwamnan jihar Neja, Dakta Abubakar Sani Bello ya mika wa sabon zababben sarkin masarautar Kontagora, Alhaji Mohammed Barau Kontagora takardar kama aiki a yau.
Yayin da lamarin tsaro ke kara tabarbarewa a yankuna daban-daban na jihar Neja, gwamnatin jihar ta bayyana matakan da za ta dauka kan wannan danbarwar da ke far
Bayan tirka-tirka da rikice-rikice a Masarautar Kontagora ta jihar Neja abaya, an sanar da Muhammad Barau Kontagora a matsayin sabon Sarkin Sudan na Kontagora.
Ministar yanayin Najeriya, Sharon, ta bayyana cewa hayakin itacen girki na kashe sama da yan Najeriya 90,000, musamman mata da kananan yara a kowace shekara.
'Yan Boko Haram sun mamaye garuruwa da dama a jihar Niger, inda suka raba wa mutane kudi suna daukansu a matsayin mayaka domin su taya su yaki da gwamnati,
Jihar Niger
Samu kari