Jihar Niger
Bayan hari makarantar Isalmiyya a farkon wannan shekarat, miyagun yan bindiga sun sake shiga garin Tegina da mugun nufi, sun yi awon gaba da wasu ma'aikata 5.
Rundunar yan sandan jihar Neja ta ce jami'anta sun bindige wani da ake zaton mai garkuwa da mutane ne wanda ya nemi guduwa a karamar hukumar Bosso da ke jihar.
Tsagerun 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutum biyu tare da sace 1 a harin da suka kefen Gidan-Kwano, gefen jami'ar FUT da ke garin Minna, babbar birnin Neja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikawa Shugaba Muhammad Bazoum na Nijar sakon ta'aziyya bisa gobarar da tayi sanadin mutuwar daliban makaranta yara guda 25.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa ta rusa wani gida mai dakuna hudu mallakar wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne a garin Minna, babbar birnin jihar.
Gwamnan jihar Neja ya gano hanyar da za ta kara dakile'yan bindiga tare da sanin shige da fice na dukkan masu shanu a jiharm yance za a saka musu haraji da zasu
Kwamishinan yan sandan jihar Neja, ya sanar da cewa wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da mata 4 a ƙauyen Haske Dabara, ƙaramar hukumar Suleja, jahar Neja
Tun bayan harin da wasu miyagu suka kai masallaci a ƙauyen Maza Kuka, yan bijilanti sun zargi fulani da kai musu harin, inda suka maida martani a wata ruga.
Bayan mummunan harin da yan bindiga duka kai.wani.masallaci a jihar Neja, ana cikin sallah, sun sace liman da wasu mutum 10, suna neman miliyan N60m na fansa.
Jihar Niger
Samu kari