Jihar Niger
A kashe a kalla dan kasuwa guda daya an kuma sace wasu da ba a san adadinsu ba yayin da masu garkuwa da mutane suka kai hari wani kasuwar kauye a Chibani, karam
Mukaddashin Shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Abubakar Sani Bello (Lolo) ya karyata rahoton cewa ya karbi wata wasika.
Wasu tsagerun yan bindiga sun bi dare, sun bude wa al'umma wuta a kauyen Paikpa dake jihar Neja, sun kashe akalla mutum biyar kuma sun jikkata wasu da dama.
Yaki da ta'addanci ya samu gagarumin nasara a jahar Neja, inda jami’an tsaro suka kashe yan ta’adda sama da guda dari biyu a cikin kwanaki hudu da suka gabata.
Magidanci ya shiga daba wa mahaifiyarsa wuka bisa kuskure a Zawiyya Tudunwada, Kontagora, jihar Neja, a lokacin da take kokarin raba fada tsakaninsa da matarsa.
'Yan ta'adda sun gigita kauyen Matane, garin su sakataren gwamnatin jihar Niger, Alhemd Ibrahim Matane. Sun dinga kone shaguna, gidaje da kadarorin mutane.
Yan bindiga sun sace wata amarya a wani farmaki da suka kai kauyen Gbacitagi da ke karamar hukumar Lavun ta jihar Neja a ranar Asabar, 27 ga watan Fabrairu.
Mahara sun sace fasto da wasu mutum bakwai a yayin da suke yin ibadah a cocin Salama Baptist Church da ke kauyen Gidigori a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
A kalla rayuka 17 da suka hada da uba da dansa wasu miyagun 'yan ta'adda suka halaka a kauyukan kananan hukumomin Mashegu, Lavun da Wushishi dake jihar Niger.
Jihar Niger
Samu kari