Jihar Niger
Wata matashiya yar Najeriya ta samu lambar yabo da kyaututtuka da dama bayan ta kammala karatu da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar kasar India.
Kakakin majalisar Jihar Niger, Abdulmalik Sarkin-Daji, ya yaba da jarumtar jami’an tsaro bayan samame da ya yi ajalin akalla yan bindiga 50 a jihar.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta NEMA ta bukaci mutanen da ke jihohin Kebbi, Kwara, Neja da ke kusa da kogin Niger su fara shirin kaura saboda fargabar ambaliya.
Gwamnan Neja, Umaru Bago ya ce za su daina kai shanu Legas, Ogu da wasu jihohin Kudu domin samun riba mai yawa da habaka tattalin arzikin jiharsa da kasa baki daya.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya yi kira ga 'yan Najeriya da su dage wajen ci gaba da yi wa kasar nan addu'a.
Hukumar NiMet ta sanar da cewa za a samu ruwan sama a jihohin Arewa a ranar Talata, yayin da ake sa ran samun yayyafi a wasu jihohin Kudancin Najeriya.
Yayin da za a shafe kwanaki 3 ana sheka ruwan sama a Arewacin Najeriya, NiMet ta ce za a samu ambaliya a Kebbi, Gombe da Bauchi da wasu jihohin Arewa ta Tsakiya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bukatar gyara gadar Mokwa da ke jihar Neja. Shugaba Tinubu ya amince da sakin biliyoyi domin gudanar da aikin.
Hukumar NiMet ta yi gargadin ambaliyar ruwa a jihohin Kebbi da Neja a ranar Asabar. Hukumar ta shawarci mazauna jihohin su dauki matakan kare kansu da dukiyoyinsu.
Jihar Niger
Samu kari