Jihar Niger
Gwamnan jihar Neja, Umaru Mohammed Bago, ya koka kan sulhun da ake yi da 'yan bindiga a wasu jihohi. Ya ce hakan ya sanya suka kwararo jihar Neja.
An yi rashin wani tsohon sanata a jihar Neja. Sanata Ibrahim Musa wamda ya wakilci Neja ta Arewa, ya yi bankwana da duniya bayan ya yi rashin lafiya.
Al'ummomi a Kwara da Neje sun barke da murna kan jin labarin kama shugaban kungiyar ta'addanci ta Mahmuda. Ana rade radin an kama Abubakar Mahmuda kusa da Benin
Hatsarin tirela a hanyar Lambata-Lapai da ke jihar Neja ya hallaka mutane 22 yayin da 20 suka jikkata. FRSC ta danganta hakan da gudun wuce sa a.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Neja ta tabbatar da mutuwar wani mutumi mai suna, Gregory, a ɗakunan baki da ke gidan gwamnantin jihar Neja bayan ya faɗi.
Ambaliyar da ta afku a Filato, Bauchi da Neja ta rusa gidaje, ta cinye gonaki tare da raba dubban mutane da muhallansu, yayin da gwamnati ke kokarin kai agaji.
Hukumar shari’a ta jihar Neja ta kori alkalai biyu da magatakarda bisa karbar rashawa da aikata laifuffuka, ciki har da sabawa dokokin aikin gwamnati.
NiMet ta hango ambaliya a jihohin Taraba, Kwara, Bayelsa da wasu, ta kuma gargadi manoma da matafiya da su kula da ruwan sama da iska mai karfi don gujewa hadurra.
An gudanar da taron goyon bayan shugaban kasa, Bola Tinubu inda Gwamna Mohammed Umar Bago na Jihar Niger ya sha rawa a taron da aka yi a Minna yana murna.
Jihar Niger
Samu kari