Musulmai
Farfesa Wole Soyinka ya yi kakkausar suka ga mutanen da ke cewa sai mawaki Davido ya nemi afuwa akan bidiyon daya yada wanda ya jawo kace-nace a Arewacin kasar.
Hadimin Davido, fitaccen mawaƙin kudancin Najeriya mai suna Israel Afeare, ya goge wani rubutu na neman afuwar Musulmin Najeriya kan wani guntun bidiyo da mai.
Cincirindon matasa da suka taru a gefen titi ne suka cinnawa hoton mawaƙi Davido wuta a Maiduguri. Matasan sun nemi mawaƙin ya fito ta kafafen sadarwa ya ba.
Wani Kirista dan asalin kasar Iraqi, Ibrahim Sirimci ya ki siyar wa wanda ya kona Qur'ani lemon kwalba a Sweden don nuna rashin jin dadinsa akan abin da ya faru
Hukumar Hisbah ta samu nasarar cafke wasu matasa su biyu da ake zarginsu da shirya auren jinsi a jihar Kano. Matasan sun shiga hannu ne bayan bidiyonsu ya fito.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC, ta yi kira ga hukumar tsaron farin kaya ta DSS da ta gayyaci mawaki Davido saboda wani bidiyon rashin da'a da ya saki.
Musulmai a jihar Osun suna son a amince da shari'ar musulunci a jihar. Ƙungiyar musulmai ta jihar dai ita ce ta aike da wannan buƙatar zuwa ga gwamna Adeleke.
Jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido akan matakin goge bidiyo da ya yi, ya roki magoya bayansa da su bar maganar ta wuce haka a zauna lafiya.
Mawaki Davido ya goge faifan bidiyo da ya wallafa da ke nuna tsantsan cin zarafi da kuma rashin mutunta addinin Musulunci bayan an yi ta korafi a kan bidiyon.
Musulmai
Samu kari