Musulmai
Musulman Inyamurai sun bada labarin yadda ake wulakantasu a Kudu maso gabas. Kiristoci su ne akasarin masu rayuwa a jihohin yankin Kudu maso gabashin Najeriya.
Hukumar Jami'ar Jihar Kaduna (KASU) ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa akwai rashin bin ka'ida a sabbin nade-naden da makarantar ta yi na fifita Musulmai.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai ta MURIC ta soki gwamnatin jihar Lagos da tauyewa Musulmai dalibai da malamai damar gudanar da sallar Juma'a a, ta nemi a yi gyara
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC), ta zargi gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke da danne hakkin Musulmin jihar ta hanyar sanya sunayen Kiristocin jihar.
Tsohon gwamnan Zamfara, Ahmed Sani Yerima ya ce amaryarsa da aka yi ta cece kuce kan ƙarancin shekarunta a shekarun baya ta kai matakin digiri na biyu a jami'a.
Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya yi Allah wadai da aika-aikar da aka yi a kasar Sweden inda ya ya bukaci da a yi binciken gaggawa don daukar mataki a kan haka.
A tsakanin 7 zuwa 14 ga watan Dhul-Hijjah an kalandar musulunci, aƙalla mutane miliyan 4.25 ne suka kai ziyara Masallaci Annabi Muhammad SAW dake birnin Madina.
Gwamnatin kasar Sweden ta musanta zargin cewa da hannunta aka kona Alkur'ani mai girma a kasar, ta nuna bacin ranta tare da Allah wadai da wannan aika-aika.
Fafaroma Francis ya nuna fushinsa kan kona Al-Kur'ani mai girma da wasu mutane biyu suka yi a kasar Sweden a makon da ya gabata. Da yake mayar da martani kan.
Musulmai
Samu kari