Musulmai
Allah ya karbi rayuwar mai kula da kabari da kuma dakin Manzon Allah (SAW), Abdou Ali Idris a jiya Litinin 20 ga watan Nuwamba, ya na daga cikin masu kula masallaci.
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar kula da jin daɗin alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da cewa Musulmai za su biya N4.5m na hajjin bana 2024.
Dan addinin gargajiya, Abdulazeez Adegbola, wanda ya ƙona Alkur'ani aka maka shi a Kotu ya roki ɗaukacin al'ummar Musulmai su yafe masa abinda ya yi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira da a tsagaita wuta a yakin da ke wakana tsakanin Falasɗinawa da Isra'ila, ya nemi a bu hanyar masalaha.
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
Mai alfarma Sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar na III, ya ce Musulami suna da hakkin gayyato ɗan uwansu Musulmai kuma su yi mu'amala da shi da karatu.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya amince da ware makudan kudade don gyara da kuma kula da masallacin Abuja da kuma cibiyar Kiristoci da ke birnin Tarayya Abuja.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar kwamushe wasu 'yan daudu guda 8 da ke tikar rawa a wurin bikin uban gidansu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Nura Ashiru, ya bukaci mai ɗakinsa da ke neman saki a Kotun musulunci ta biya N1.5m idan tana son ya sake ta saboda asarar da ta jawo masa a zaman aurensu.
Musulmai
Samu kari